2017 Rahoton Hidima na Shekara-Shekara na Shaidun Jehobah

Ka duba rahoton wa’azin da Shaidun Jehobah suka yi a fadin duniya daga Satumba 2016 zuwa Agusta 2017.

Rahoton 2017

Wannan rahoton na shekara-shekara na Shaidun Jehobah yana nuna irin aikin da Shaidun Jehobah suka yi a faɗin duniya wajen yin wa’azi da kudin da suka kashe a kan hakan.

Rahoton Kasashe da Yankuna na 2017

Rahoton ya kunshe mambobinsu, wadanda suka yi baftisma, wandanda suka halarci Tuna Mutuwar Yesu, da sauransu.