Rahoton 2017
Ofisoshin Shaidun Jehobah: 90
Adadin Ƙasashen da Shaidun Jehobah Suke: 240
Ikilisiyoyi: 120,053
Waɗanda Suka Halarci Tuna Mutuwar Yesu: 20,175,477
Waɗanda Suka Ci Gurasa: 18,564
Yawan Masu Shela *: 8,457,107
Masu Shela da Aƙalla Suke Wa’azi Kowane Wata: 8,248,982
Ƙaruwar da Aka Samu Bisa 2016: 1.4
Mutanen da Suka Yi Baftisma *: 284,212
Abirejin Majagaba * Kowane Wata: 1,249,946
Abirejin Majagaba na Ɗan Lokaci a Kowane Wata: 439,571
Adadin Sa’o’in da Aka Yi Ana Wa’azi: 2,046,000,202
Abirejin Nazarin Baibul * da Aka Yi Kowane Wata: 10,071,524
A shekarar hidima ta 2017, * Shaidun Jehobah suna kashe sama da dala miliyan 202 wajen kula da majagaba na musamman, masu wa’azi a ƙasar waje, da masu kula da da’ira. A faɗin duniya, Shaidun Jehobah 19,730 ne suke hidima a ofisoshinmu. Dukansu suna Hidima ne na Cikakken Lokaci.
^ sakin layi na 7 Mai shela yana nufin wanda yake fita yin wa’azi game da Mulkin Allah a kai a kai. (Matta 24:14) Don sanin yadda aka sami wannan adadin, ka duba talifin nan da ke jw.org “Nawa Ne Adadin Shaidun Jehobah a Faɗin Duniya?”
^ sakin layi na 10 Don samun ƙarin bayani a kan matakan da za ka ɗauka don yin baftisma a matsayin Mashaidin Jehobah, ka duba talifin nan da ke jw.org na “Wane Mataki Zan Ɗauka Don In Zama Mashaidin Jehobah?”
^ sakin layi na 11 Majagaba shi ne Mashaidin da ya yi baftisma kuma akwai yawan adadin da yake yi yana wa’azin bishara a kowane wata.
^ sakin layi na 14 Don samun ƙarin bayani, ka duba talifin nan da ke jw.org “Mene ne Nazarin Littafi Mai Tsarki?”
^ sakin layi na 15 Shekarar hidima ta 2017 ta fara ne daga 1 ga Satumba 2016, zuwa 31 ga Agusta, 2017.