Rahoton 2019
Ofisoshin Shaidun Jehobah: 87
Adadin Ƙasashen da Shaidun Jehobah Suke: 240
Ikilisiyoyi: 119,712
Waɗanda Suka Halarci Taron Tuna Mutuwar Yesu: 20,919,041
Waɗanda Suka Ci Gurasa: 20,526
Yawan Masu Shela *: 8,683,117
Masu Shela da Aƙalla Suke Wa’azi Kowane Wata: 8,471,008
Ƙaruwar da Aka Samu Bisa 2018: 1.3
Mutanen da Suka Yi Baftisma *: 303,866
Abirejin Majagaba * Kowane Wata: 1,277,738
Abirejin Majagaba na Ɗan Lokaci a Kowane Wata: 464,980
Adadin Sa’o’in da Aka Yi Ana Wa’azi: 2,088,560,437
Abirejin Nazarin Baibul * da Aka Yi Kowane Wata: 9,618,182
A shekarar hidima ta 2019, * Shaidun Jehobah sun kashe sama da dala miliyan 224 wajen kula da majagaba na musamman, da masu wa’azi a ƙasar waje, da masu kula da da’ira. A faɗin duniya, Shaidun Jehobah 20,858 ne suke hidima a ofisoshinmu. Dukansu suna Hidima ta Cikakken Lokaci.
^ sakin layi na 7 Mai shela yana nufin wanda yake yin wa’azi game da Mulkin Allah a kai a kai. (Matiyu 24:14) Don sanin yadda aka sami wannan adadin, ka duba talifin nan da ke jw.org, “Shaidun Jehobah Nawa Ne a Faɗin Duniya?”
^ sakin layi na 10 Don samun ƙarin bayani a kan matakan da za ka ɗauka don yin baftisma a matsayin Mashaidin Jehobah, ka duba talifin nan da ke jw.org, “Me Zan Yi Don In Zama Mashaidin Jehobah?”
^ sakin layi na 11 Majagaba shi ne Mashaidin da ya yi baftisma kuma a kowane wata, akwai sa’o’in da yake yi yana wa’azin bishara.
^ sakin layi na 14 Don samun ƙarin bayani, ka duba talifin nan da ke jw.org mai jigo, “Mene ne Nazarin Littafi Mai Tsarki?”
^ sakin layi na 15 Shekarar hidima ta 2019 ta fara ne daga 1 ga Satumba 2018, zuwa 31 ga Agusta, 2019.