Rahoton 2020
Ofisoshin Shaidun Jehobah: 87
Adadin Ƙasashen da Shaidun Jehobah Suke: 240
Ikilisiyoyi: 120,387
Waɗanda Suka Halarci Taron Tuna Mutuwar Yesu: 17,844,773
Waɗanda Suka Ci Gurasa: 21,182
Yawan Masu Shela *: 8,695,808
Masu Shela da Aƙalla Suke Wa’azi Kowane Wata: 8,424,185
Ƙaruwar da Aka Samu Bisa 2019: -0.6
Mutanen da Suka Yi Baftisma *: 241,994
Abirejin Majagaba * Kowane Wata: 1,299,619
Abirejin Majagaba na Ɗan Lokaci a Kowane Wata: 338,568
Adadin Sa’o’in da Aka Yi Ana Wa’azi: 1,669,901,531
Abirejin Nazarin Baibul * da Aka Yi Kowane Wata: 7,705,765
A shekarar hidima ta 2020, * Shaidun Jehobah sun kashe sama da dala miliyan 231 wajen kula da majagaba na musamman, da masu wa’azi a ƙasar waje, da masu kula da da’ira. A faɗin duniya, Shaidun Jehobah 20,994 ne suke hidima a ofisoshinmu. Dukansu suna Hidima ta Cikakken Lokaci.
^ sakin layi na 7 Mai shela yana nufin wanda yake yin wa’azi game da Mulkin Allah a kai a kai. (Matiyu 24:14) Don sanin yadda aka sami wannan adadin, ka duba talifin nan da ke jw.org, “Shaidun Jehobah Nawa Ne a Faɗin Duniya?”
^ sakin layi na 10 Don samun ƙarin bayani a kan matakan da za ka ɗauka don yin baftisma a matsayin Mashaidin Jehobah, ka duba talifin nan da ke jw.org, “Me Zan Yi Don In Zama Mashaidin Jehobah?”
^ sakin layi na 11 Majagaba shi ne Mashaidin da ya yi baftisma kuma a kowane wata, akwai sa’o’in da yake yi yana wa’azin bishara.
^ sakin layi na 14 Don samun ƙarin bayani, ka duba talifin nan da ke jw.org mai jigo, “Mene ne Nazarin Littafi Mai Tsarki?”
^ sakin layi na 15 Shekarar hidima ta 2020 ta fara ne daga 1ga Satumba 2019, zuwa 31 ga Agusta, 2020.