Rahoton 2021
Ofisoshin Shaidun Jehobah: 87
Adadin Ƙasashen da Shaidun Jehobah Suke: 239
Ikilisiyoyi: 119,297
Waɗanda Suka Halarci Taron Tuna Mutuwar Yesu: 21,367,603
Waɗanda Suka Ci Gurasa: 20,746
Yawan Masu Shela *: 8,686,980
Masu Shela da Aƙalla Suke Wa’azi Kowane Wata: 8,480,147
Ƙaruwar da Aka Samu Bisa 2020: 0.7
Mutanen da Suka Yi Baftisma *: 171,393
Abirejin Majagaba * Kowane Wata: 1,350,138
Abirejin Majagaba na Ɗan Lokaci a Kowane Wata: 398,504
Adadin Sa’o’in da Aka Yi Ana Wa’azi: 1,423,039,931
Abirejin Nazarin Baibul * da Aka Yi Kowane Wata: 5,908,167
A shekarar hidima ta 2021, * Shaidun Jehobah sun kashe dala miliyan 229 wajen kula da majagaba na musamman, da masu wa’azi a ƙasar waje, da masu kula da da’ira. A faɗin duniya, Shaidun Jehobah 20,595 ne suke hidima a ofisoshinmu. Dukansu suna Hidima ta Cikakken Lokaci.
^ Mai shela yana nufin wanda yake yin wa’azi game da Mulkin Allah a kai a kai. (Matiyu 24:14) Don sanin yadda aka sami wannan adadin, ka duba talifin nan da ke jw.org, “Shaidun Jehobah Nawa Ne a Faɗin Duniya?”
^ Don samun ƙarin bayani a kan matakan da za ka ɗauka don yin baftisma a matsayin Mashaidin Jehobah, ka duba talifin nan da ke jw.org, “Me Zan Yi Don In Zama Mashaidin Jehobah?”
^ Majagaba shi ne Mashaidin da ya yi baftisma kuma a kowane wata, akwai sa’o’in da yake yi yana wa’azin bishara.
^ Don samun ƙarin bayani, ka duba talifin nan da ke jw.org mai jigo, “Mene ne Nazarin Littafi Mai Tsarki?”
^ Shekarar hidima ta 2021 ta fara ne daga 1 ga Satumba, 2020, zuwa 31 ga Agusta, 2021.