Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin
1. Me ya sa muke bukatar mu ƙarfafa bangaskiyarmu yanzu? (Ibran. 10:39)
2. Ta yaya za mu iya “ganin” Jehobah duk da cewa ba ma iya ganin sa? (Ibran. 11:27)
3. Me ya sa yake da muhimmanci mu bincika annabcin da ke Littafi Mai Tsarki? (Rom. 10:17)
4. Ta yaya ruhu mai tsarki zai taimaka mana mu samu bangaskiya? (Luk. 11:13; Gal. 5:22)
5. Ta yaya za mu taimaka ma wasu su ƙarfafa bangaskiyarsu? (1 Tas. 2:7, 8)
6. Me ya sa za mu ‘kafa ido ga Wanda Shi Ne Tushen bangaskiyarmu da Mai Kawo Cikawarta’? (Ibran. 12:2, 3)