Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ku Karfafa Bangaskiyarku!

Ku Karfafa Bangaskiyarku!

IBRANIYAWA 10:39

SASHE NA SAFE

  • 9:40 Sauti

  • 9:50 Waƙa ta 119 da Addu’a

  • 10:00 Me Ya Sa Muke Bukatar Mu Ƙarfafa Bangaskiyarmu Yanzu?

  • 10:15 Kuna “Ganin Wanda Ido Ba Ya Iya Gani”?

  • 10:30 ‘Akan Ba da Gaskiya Ta Wurin Ji’

  • 10:55 Waƙa ta 104 da Sanarwa

  • 11:05 ‘Halin da Ruhun Allah Yake Haifar Shi Ne . . . Bangaskiya’

  • 11:35 Jawabin Baftisma

  • 12:05 Waƙa ta 50

SASHE NA RANA

  • 1:20 Sauti

  • 1:30 Waƙa ta 3

  • 1:35 Labarai

  • 1:45 Taƙaita Hasumiyar Tsaro

  • 2:15 Jerin Jawabai: Ku Taimaka ma Wasu Su Ƙarfafa Bangaskiyarsu

    • • Ku Taimaka wa Yaranku Matasa

    • • Ku Taimaka wa Ɗalibin Littafi Mai Tsarki

    • • Ku Taimaka wa ’Yan’uwa Masu Bi

  • 3:00 Waƙa ta 38 da Sanarwa

  • 3:10 ‘Mu Kafa Ido ga Wanda Shi Ne Tushen Bangaskiyarmu da Mai Kawo Cikawarta’

  • 3:55 Waƙa ta 126 da Addu’a