Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin
  1. 1. Waɗanne sakamako ne za mu samu idan muka nuna bangaskiya? (Yoh. 3:16)

  2. 2. Ta yaya za mu yi koyi da bangaskiyar Ishaku da Rebeka, Esta, da kuma Timoti? (M. Wa. 4:11,12; Zab. 119:46; 2 Tim. 1:5)

  3. 3. Mene ne yake motsa mu mu yi wa’azi duk da matsalolin da muke fuskanta? (2 Kor. 4:13)

  4. 4. Ta yaya za mu yi ‘tafiya cikin bangaskiya’ kowace rana? (2 Kor. 5:7)

  5. 5. Ta yaya Jehobah zai san da mu? (2 Tim. 2:19; Yak. 4:6; 2 Kor. 13:5)