Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

“Ku Nuna Bangaskiya”!

“Ku Nuna Bangaskiya”!

YOHANNA 14:1

SASHE NA SAFE

  • 9:30 Sauti

  • 9:40 Waƙa ta 118 da Addu’a

  • 9:50 Ta Yaya Za Mu Nuna Bangaskiya Kuma Me Ya Sa Za Mu Yi Hakan?

  • 10:05 Jerin Jawabai: Ku Yi Koyi da Waɗanda Suka Nuna Bangaskiya

    • • Ishaku da Rebeka

    • • Esta

    • • Timoti

  • 11:05 Waƙa ta 60 da Sanarwa

  • 11:15 Muna da Bangaskiya Shi Ya Sa Muke Magana

  • 11:30 Jawabin Baftisma

  • 12:00 Waƙa ta 52

SASHE NA RANA

  • 1:10 Sauti

  • 1:20 Waƙa ta 9 da Addu’a

  • 1:30 Jawabi Daga Littafi Mai Tsarki ga Jama’a: Ku Ba da Gaskiya ga Allah ‘Wanda Ba Ya Ƙarya’

  • 2:00 Taƙaita Hasumiyar Tsaro

  • 2:30 Waƙa ta 54 da Sanarwa

  • 2:40 Jerin Jawabai: Ku Yi ‘Tafiya Cikin Bangaskiya’ Kowace Rana

    • • “Kada Ku Damu”

    • • Ku Yi Amfani da Lokacinku Yadda Ya Dace

    • • Ku Ƙi Saka Hannu a Harkokin Duniya

  • 3:40 Jehobah “Ya San Waɗanda Suke Nasa”

  • 4:15 Waƙa ta 7 da Addu’a