Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Rahoton 2023

Rahoton 2023
  • Ofisoshin Shaidun Jehobah: 85

  • Adadin Ƙasashen da Shaidun Jehobah Suke: 239

  • Ikilisiyoyi: 118,177

  • Waɗanda Suka Halarci Taron Tuna Mutuwar Yesu: 20,461,767

  • Waɗanda Suka Ci Gurasa: 22,312

  • Yawan Masu Shela a: 8,816,562

  • Masu Shela da Aƙalla Suke Waꞌazi Kowane Wata: 8,625,042

  • Ƙaruwar da Aka Samu Daga 2022 Zuwa 2023: Kashi 1.3 Cikin 100

  • Mutanen da Suka Yi Baftisma b: 269,517

  • Abirejin Majagaba c Kowane Wata: 1,570,906

  • Abirejin Majagaba na Ɗan Lokaci a Kowane Wata: 738,457

  • Adadin Saꞌoꞌin da Aka Yi Ana Waꞌazi: 1,791,490,713

  • Abirejin Nazarin Baibul d da Aka Yi Kowane Wata: 7,281,212

Shekarar hidima ta 2023 ta fara ne daga 1 ga Satumba, 2022, zuwa 31 ga Agusta, 2023.

a Mai shela yana nufin wanda yake yin waꞌazi game da Mulkin Allah a-kai-a-kai. (Matiyu 24:14) Don sanin yadda aka sami wannan adadin, ka duba talifin nan da ke jw.org, “Shaidun Jehobah Nawa Ne a Faɗin Duniya?

b Don samun ƙarin bayani a kan matakan da za ka ɗauka don yin baftisma a matsayin Mashaidin Jehobah, ka duba talifin nan da ke jw.org, “Me Zan Yi Don In Zama Mashaidin Jehobah?

c Majagaba shi ne Mashaidin da ya yi baftisma kuma a kowane wata, akwai saꞌoꞌin da yake yi yana waꞌazin bishara.

d Don samun ƙarin bayani, ka duba talifin nan da ke jw.org mai jigo, “Yaya Shaidun Jehobah Suke Nazarin Littafi Mai Tsarki da Mutane?