Tsarin Ayyuka na Taron Daꞌira da Wakilin Reshen Ofishinmu na 2024-2025

Ba Ma Jin Kunyar Yada Labari Mai Dadi

Tsarin ayyuka na sashen safe da sashen rana na taron daꞌira na wakilin reshen ofishinmu.

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin

Za a amsa wadannan tambayoyin a lokacin taron.