Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ba Ma Jin Kunyar Yada Labari Mai Dadi

Ba Ma Jin Kunyar Yada Labari Mai Dadi

ROMAWA 1:​16

Sashe na safe

  • 9:40 [11:30] a Sauti

  • 9:50 [11:40] Waƙa ta 67 da Adduꞌa

  • 10:00 [11:50] Me Ya Sa Ba Ma Kunyar Yaɗa Labari Mai Daɗi?

  • 10:15 [12:05] Ku Nuna Kuna Goyon Bayan Labari Mai Daɗi

  • 10:30 [12:20] Ka Zama Maꞌaikacin da Ba Ya Kunyar Aikinsa

  • 10:55 [12:45] Waƙa ta 73 da Sanarwa

  • 11:05 [12:55] Ku Kasance da Ikon Ruhu Mai Tsarki, da Ƙauna, da Kuma Kamun Kai

  • 11:35 [1:25] Jawabin Baftisma: Ku Ci-Gaba da Amincewa da Labari Mai Daɗi

  • 12:05 [1:55] Waƙa ta 75

Sashe na rana

  • 1:20 [2:35] Sauti

  • 1:30 [2:45] Waƙa ta 77

  • 1:35 [2:50] Labarai

  • 1:45 [3:00] Taƙaita Hasumiyar Tsaro

  • 2:15 [3:30] Jerin Jawabai: Ba Ma Jin Kunyar . . .

    • • Bin Ƙaꞌidodin Allah Game da Ɗabiꞌu

    • • Goyon Bayan Mulkin Allah

    • • Bin Umurnin Waɗanda Suke Mana Ja-goranci

  • 3:00 [4:15] Waƙa ta 40 da Sanarwa

  • 3:10 [4:25] Mu Yabi Jehobah

  • 3:55 [5:10] Waƙa ta 7 da Adduꞌa

a Lokacin da ke cikin baka biyu [ ] domin ranar Asabar da ake “Tsabtace Mahalli” ne.