Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin
  1. 1. Me ya sa ba ma kunyar yaɗa labari mai daɗi? (Rom. 1:16; 11:13)

  2. 2. Ta yaya za mu nuna muna goyon bayan labari mai daɗi? (Mat. 10:32; Rom. 10:9)

  3. 3. Me yake sa mu zama ƙwararrun maꞌaikata saꞌad da muke waꞌazi? (2 Tim. 2:15)

  4. 4. Ta yaya za mu bi halin Onesiforus? (2 Tim. 1:​7, 8)

  5. 5. Ta yaya muke nuna cewa ba ma jin kunyar goyon bayan Jehobah Allahnmu? (Ibran. 10:39; 1 Bit. 3:15; Yoh. 18:36; 1 Tas. 5:​12, 13)

  6. 6. Ta yaya muke yabon Jehobah? (Zab. 34:​1, 2; 1 Kor. 1:31)

© 2024 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania

CA-brpgm25-HA