Tsarin Ayyuka na Taron Daꞌira da Mai Kula da Daꞌira na 2024-2025

Mu Yi Rayuwa da Ta “Cancanci Labari Mai Dadi”

Tsarin ayyuka na sashen safe da sashen rana na taron daꞌira na mai kula da daꞌira.

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin

Za a amsa wadannan tambayoyin a lokacin taron.