Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Mu Yi Rayuwa da Ta “Cancanci Labari Mai Dadi”

Mu Yi Rayuwa da Ta “Cancanci Labari Mai Dadi”

FILIBIYAWA 1:​27

Sashe na safe

  • 9:40 [11:40] a Sauti

  • 9:50 [11:50] Waƙa ta 35 da Adduꞌa

  • 10:00 [12:00] Ta Yaya Labari Mai Daɗi Yake Canja Halinka?

  • 10:15 [12:15] Jerin Jawabai: Yadda Labari Mai Daɗi Ya Shafi Rayukansu

    • • Istifanus

    • • Filibus

    • • Akila da Biriskila

    • • Titus

  • 11:05 [1:05] Waƙa ta 76 da Sanarwa

  • 11:15 [1:15] Ku Ci-Gaba da Bin ‘Hali Irin Na Allah’

  • 11:35 [1:35] Jawabin Baftisma: Ku Ci-gaba da Yin Biyayya ga Labari Mai Daɗi

  • 12:05 [2:05] Waƙa ta 37

Sashe na rana

  • 1:20 [2:50] Sauti

  • 1:30 [3:00] Waƙa ta 56 da Adduꞌa

  • 1:35 [3:05] Jawabi Daga Littafi Mai Tsarki ga Jamaꞌa: Me Ya Sa Ka Gaskata da Abin da Ka Yi Imani da Shi?

  • 2:05 [3:35] Taƙaita Hasumiyar Tsaro

  • 2:35 [4:05] Waƙa ta 24 da Sanarwa

  • 2:45 [4:15] Jerin Jawabai: Muna “Nuna Cewa Mu Masu Hidimar Allah Ne”

    • • Ta Wurin Jimrewa

    • • Ta Wurin Zama Masu Kirki

    • • Ta Wurin Faɗin Gaskiya

  • 3:30 [5:00] Ta Yaya Muke Samun Koyarwa?

  • 4:00 [5:30] Waƙa ta 29 da Adduꞌa

a Lokacin da ke cikin baka biyu [ ] domin ranar Asabar da ake “Tsabtace Mahalli” ne.