ABIN DA KE CIKI
Sashe na 1 DAGA LOKACIN HALITTA ZUWA RUWAN TUFANA
- Allah Ya Fara Halittar Abubuwa
- Lambu Mai Kyau
- Namiji Da Ta Mace Na Farko
- Abin Da Ya Sa Suka Yi Rashin Gidansu
- An Fara Rayuwa Mai Wuya
- Ɗan Kirki, da Kuma Mugun Ɗa
- Gwarzon Mutum
- Ƙattai a Duniya
- Nuhu Ya Gina Jirgi
- Ruwan Tufana Mai Yawa
Sashe na 2 DAGA TUFANA ZUWA CETO DAGA ƘASAR MASAR
- Bakan Gizo na Farko
- Mutane Sun Gina Babbar Hasumiya
- Ibrahim, Abokin Allah
- Allah Ya Gwada Bangaskiyar Ibrahim
- Matar Lutu Ta Dubi Baya
- Ishaku Ya Auri Matar Kirki
- Tagwaye da Suka Bambanta
- Yakubu Ya Tafi Haran
- Yakubu Yana da Babban Iyali
- Dinah Ta Shiga Masifa
- ’Yan’uwan Yusufu Ba Sa Son Shi
- An Jefa Yusufu a Kurkuku
- Mafarkan Fir’auna
- Yusufu Ya Gwada ’Yan’uwansa
- Iyalin Ta Ƙaura Zuwa Ƙasar Masar
- Ayuba Mai Aminci ne ga Allah
- Mugun Sarki Yana Sarauta a Masar
- Yadda Aka Ceci Musa Yana Jariri
- Dalilin da Ya Sa Musa Ya Gudu
- Kurmi Mai Cin Wuta
- Musa da Haruna Sun Je Wurin Fir’auna
- Annoba Guda Goma
- Ƙetare Jar Teku
Sashe na 3 CETO DAGA ƘASAR MASAR ZUWA SARKI NA FARKO A ISRA’ILA
- Sabon Abinci
- Jehobah Ya Ba da Dokokinsa
- Ɗan Maraƙin Zinariya
- Tanti Domin Bauta
- ’Yan Leƙen Asiri 12
- Sandan Haruna Ya Yi Fure
- Musa Ya Bugi Dutsen
- Macijin Tagulla
- Jaka Ta Yi Magana
- Joshua Ya Zama Shugaba
- Rahab Ta Ɓoye ’Yan Leken Asiri
- Ƙetare Kogin Urdun
- Ganuwar Jericho
- Ɓarawo a Isra’ila
- Gibeyonawa Masu Hikima
- Rana Ta Tsaya Wuri Ɗaya
- Mata Biyu Marasa Tsoro
- Ruth da Na’omi
- Gideon da Mutanensa 300
- Alkawarin Jephthah
- Sarkin Ƙarfi
- Ɗan Yaro Ya Bauta wa Allah
Sashe na 4 DAGA SARKIN ISRA’ILA NA FARKO ZUWA BAUTA A BABILA
- Saul, Sarkin Isra’ila na Farko
- Allah Ya Zaɓi Dauda
- Dauda da Goliath
- Dalilin da Ya Sa Dole Dauda Ya Gudu
- Abigail da Dauda
- Dauda Ya Zama Sarki
- Masifa a Gidan Dauda
- Sulemanu Sarki Mai Hikima
- Sulemanu Ya Gina Haikali
- An Raba Mulkin
- Jezebel, Muguwar Sarauniya
- Jehoshaphat Ya Dogara ga Jehobah
- Yara Biyu da Suka Sake Rayuwa
- Yarinya Ta Taimaki Jarumi
- Yunana da Babban Kifi
- Allah Ya Yi Alkawarin Aljanna
- Allah Ya Taimaki Sarki Hezekiah
- Sarkin Kirki na Ƙarshe A Isra’ila
- Mutumin da Ba Ya Tsoro
- Yara Huɗu a Babila
- An Halaka Urushalima
Sashe na 5 BAUTA A BABILA ZUWA SAKE GINA GANUWAR URUSHALIMA
- Sun Ƙi Yin Sujada
- Rubutun Hannu a Bango
- Daniel Cikin Ramin Zakuna
- Mutanen Allah Suna Fitowa Daga Babila
- Dogara ga Taimakon Allah
- Mordekai da Esther
- Ganuwar Urushalima
Sashe na 6 HAIHUWAR YESU ZUWA MUTUWARSA
- Mala’ika Ya Ziyarci Maryamu
- An Haifi Yesu a Barga
- Masu Bin Taurari
- Saurayi Yesu a Haikali
- Yohanna Ya Yi wa Yesu Baftisma
- Yesu Ya Tsabtace Haikali
- Da Mace a Bakin Rijiya
- Yesu Yana Koyarwa a Kan Dutse
- Yesu Ya Ta Da Matattu
- Yesu Ya Ciyar da Mutane Masu Yawa
- Yesu Yana Ƙaunar Yara Ƙanana
- Yadda Yesu Yake Koyarwa
- Yesu Ya Warkar da Marasa Lafiya
- Yesu Ya Shigo Kamar Sarki
- A Kan Dutsen Zaitun
- A Ɗaki a Gidan Sama
- Yesu a Cikin Gadina
- An Kashe Yesu
Sashe na 7 DAGA TASHIN YESU A MATATTU ZUWA ƊAURIN BULUS A KURKUKU
- Yesu Yana da Rai
- Cikin Ɗakin da Ke Kulle
- Yesu Ya Koma Sama
- Suna Jira a Urushalima
- An ’Yantar da Su Daga Kurkuku
- An Jejjefi Istafanus
- A Hanyar Zuwa Dimaska
- Bitrus Ya Ziyarci Karniliyus
- Timothawus, Sabon Mataimakin Bulus
- Yaro da Ya Yi Barci
- Jirgi Ya Yi Haɗari a Tsibiri
- Bulus a Roma