Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Masu Son Salama

Masu Son Salama

LUKA 10:6

Sashe na safe

  • 9:40 Sauti

  • 9:50 Waƙa ta 58 da Adduꞌa

  • 10:00 Marabanku da Zuwa ꞌYanꞌuwa Masu Son Salama!

  • 10:15 Ku Ci Gaba da Neman Masu Son Salama

  • 10:30 Bari Sarkin Salama Ya Taimaka Muku Ku Nemi Masu Son Salama

  • 10:55 Waƙa ta 103 da Sanarwa

  • 11:05 Masu Son Salama Ba Sa Yin Yaƙi

  • 11:35 Jawabin Baftisma

  • 12:05 Waƙa ta 79

Sashe na rana

  • 1:20 Sauti

  • 1:30 Waƙa ta 76

  • 1:35 Labarai

  • 1:45 Taƙaita Hasumiyar Tsaro

  • 2:15 Jerin Jawabai: Masu Son Salama Suna Taimakon Juna

    • • Ku Nuna Kuna Ƙaunar Juna

    • • Ku Taimaka wa Matasa Su Cim ma Burinsu

    • • Ku Riƙa Daraja Tsofaffi

  • 3:00 Waƙa ta 57 da Sanarwa

  • 3:10 Yadda Masu Son Salama Suke Yin Nasara A Kan Mugunta Ta Wajen Nuna Halin Kirki

  • 3:55 Waƙa ta 45 da Adduꞌa