Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Iyalin Jehobah Masu Hadin Kai

Iyalin Jehobah Masu Hadin Kai

AFISAWA 4:3

Sashe na safe

  • 9:30 Sauti

  • 9:40 Waƙa ta 85 da Adduꞌa

  • 9:50 Ku Yi Farin Cikin Kasancewa Cikin Iyalin Jehobah

  • 10:05 Jerin Jawabai: Sun Sa Mutane Su Saki Jiki

    • • Elihu

    • • Lidiya

    • • Yesu

  • 11:05 Waƙa ta 100 da Sanarwa

  • 11:15 Ku Ci Gaba da Taimaka wa Mutane Su Zama ꞌYan Iyalin Jehobah

  • 11:30 Jawabin Baftisma

  • 12:00 Waƙa ta 135

Sashe na rana

  • 1:10 Sauti

  • 1:20 Waƙa ta 132 da Adduꞌa

  • 1:30 Jawabi Daga Littafi Mai Tsarki ga Jamaꞌa: Gidanku Wurin Zaman Lafiya Ne da Kwanciyar Hankali?

  • 2:00 Taƙaita Hasumiyar Tsaro

  • 2:30 Waƙa ta 136 da Sanarwa

  • 2:40 Jerin Jawabai: Yadda Za Ku Sa A Yi Zaman Lafiya

    • • Ku Yi “Magana da Take da Amfani Domin Ƙarfafawa”

    • • Ku Riƙa Nuna ‘Ƙauna’

    • • Kada Ku Ba Maƙiyanmu Dama

  • 3:40 Kada Ku “Fasa Gode wa Allah Saboda” ꞌYanꞌuwanku

  • 4:15 Waƙa ta 107 da Adduꞌa