Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin
  1. 1. Ta yaya za mu nuna cewa muna farin cikin kasancewa cikin iyalin Jehobah? (Afis. 4:3)

  2. 2. Ta yaya za mu iya sa mutane su saki jiki, kuma me ya sa za mu yi hakan? (Rom. 15:7)

  3. 3. Ta yaya za mu iya taimaka wa mutane da yawa su zama ꞌyan iyalin Jehobah? (Afis. 2:17; 6:15)

  4. 4. Ta ta yaya za mu sa a yi zaman lafiya? (Afis. 4:29; 5:​1, 2; 6:13)

  5. 5. Ta yaya za mu ƙara nuna ƙauna a ƙungiyar Jehobah? (Afis. 1:​15, 16)

© 2022 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania

CA-copgm23-HA