Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Jumma’a

Jumma’a

“Ka ƙara mana bangaskiya”​—Luka 17:5

DA SAFE

  • 9:20 Sauti da Bidiyo

  • 9:30 Waƙa ta 5 da Addu’a

  • 9:40 JAWABIN MAI KUJERA: Ta Yaya Bangaskiya Take da Iko? (Matiyu 17:​19, 20; Ibraniyawa 11:1)

  • 10:10 JERIN JAWABAI: Abin da Ya Sa Muka Gaskata Cewa . . .

    • • Akwai Allah (Afisawa 2:​1, 12; Ibraniyawa 11:3)

    • • Littafi Mai Tsarki Kalmar Allah Ce (Ishaya 46:10)

    • • Ƙa’idodin Allah Suna Amfanar Mu (Ishaya 48:17)

    • • Allah Yana Ƙaunar Mu (Yohanna 6:44)

  • 11:05 Waƙa ta 37 da Sanarwa

  • 11:15 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI DA ZA A SAURARA: Nuhu​—Bangaskiya Ta Sa Ya Yi Biyayya (Farawa 6:1–8:22; 9:​8-16)

  • 11:45 Ku Kasance da Bangaskiya, Kada Ku Yi Shakka (Matiyu 21:​21, 22)

  • 12:15 Waƙa ta 118 da Shaƙatawa

DA RANA

  • 1:35 Sauti da Bidiyo

  • 1:45 Waƙa ta 2

  • 1:50 JERIN JAWABAI: Ka Ƙarfafa Bangaskiyarka Ta Wajen Lura da Halittu

    • • Taurari (Ishaya 40:26)

    • • Tekuna (Zabura 93:4)

    • • Kurmi (Zabura 37:​10, 11, 29)

    • • Iska da Ruwa (Zabura 147:​17, 18)

    • • Halittun da Ke Teku (Zabura 104:​27, 28)

    • • Jikinmu (Ishaya 33:24)

  • 2:50 Waƙa ta 148 da Sanarwa

  • 3:00 Mu’ujizan Jehobah Suna Sa Mu Kasance da Bangaskiya (Ishaya 43:10; Ibraniyawa 11:​32-35)

  • 3:20 JERIN JAWABAI: Ku Yi Koyi da Masu Bangaskiya Ba Marasa Bangaskiya Ba

    • • Habila, Ba Kayinu Ba (Ibraniyawa 11:4)

    • • Anuhu, Ba Lamek Ba (Ibraniyawa 11:5)

    • • Nuhu, Ba Maƙwabtansa Ba (Ibraniyawa 11:7)

    • • Musa, Ba Fir’auna Ba (Ibraniyawa 11:​24-26)

    • • Almajiran Yesu, Ba Farisawa Ba (Ayyukan Manzanni 5:29)

  • 4:15 Ta Yaya Za Ku Riƙa Gwada Kanku Ko Kuna da Bangaskiya? (2 Korintiyawa 13:​5, 11)

  • 4:50 Waƙa ta 119 da Addu’ar Rufewa