Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Lahadi

Lahadi

“Idan kuna da bangaskiya . . . , zai faru”​—Matiyu 21:21

DA SAFE

  • 9:20 Sauti da Bidiyo

  • 9:30 Waƙa ta 137 da Addu’a

  • 9:40 JERIN JAWABAI: Ku Yi Koyi da Mata Masu Bangaskiya!

    • • Saratu (Ibraniyawa 11:​11, 12)

    • • Rahab (Ibraniyawa 11:31)

    • • Hannatu (1 Sama’ila 1:​10, 11)

    • • ’Yar Isra’ila da Aka Kai Bauta (2 Sarakuna 5:​1-3)

    • • Maryamu Mahaifiyar Yesu (Luka 1:​28-33, 38)

    • • ’Yar Kan’ana (Matiyu 15:28)

    • • Marta (Yohanna 11:​21-24)

    • • ’Yan’uwa Mata a Zamaninmu (Zabura 37:25; 119:​97, 98)

  • 11:05 Waƙa ta 142 da Sanarwa

  • 11:15 JAWABI DAGA LITTAFI MAI TSARKI GA JAMA’A: “Ku Gaskata da Labari Mai Daɗi” (Markus 1:​14, 15; Matiyu 9:35; Luka 8:1)

  • 11:45 Waƙa ta 22 da Shaƙatawa

DA RANA

  • 1:35 Sauti da Bidiyo

  • 1:45 Waƙa ta 126

  • 1:50 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI: Daniyel: Mutum Mai Bangaskiya​—Kashi na 2 (Daniyel 5:1–6:28; 10:1–12:13)

  • 2:40 Waƙa ta 150 da Sanarwa

  • 2:45 Bari Bangaskiyarku Ta Sa Ku Yi Karfi! (Daniyel 10:​18, 19; Romawa 4:​18-21)

  • 3:45 Sabuwar Waƙar JW da Addu’ar Rufewa