Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Asabar

Asabar

“Ku yi zamanku . . . ba tare da wani abin zargi ko tabo ba. Ku yi zama a gabansa da salama”​—2 Bitrus 3:14

Da Safe

  • 9:20 Sauti da Bidiyo

  • 9:30 Waƙa ta 58 da Addu’a

  • 9:40 JERIN JAWABAI: Ku Yi “Shirin Kai Labari Mai Daɗi na Salama”

    • • Ku Ci Gaba da Yin Ƙwazo (Romawa 1:​14, 15)

    • • Ku Shirya Abin da Za Ku Faɗa (2 Timoti 2:15)

    • • Ku Yi Amfani da Kowane Zarafi (Yohanna 4:​6, 7, 9, 25, 26)

    • • Ku Koma Wurin Masu Son Saƙon (1 Korintiyawa 3:6)

    • • Ku Taimaki Ɗalibanku Su Manyanta (Ibraniyawa 6:1)

  • 10:40 Matasa​—Ku Zaɓi Rayuwar da Za Ta Ba Ku Kwanciyar Hankali! (Matiyu 6:33; Luka 7:35; Yakub 1:4)

  • 11:00 Waƙa ta 135 da Sanarwa

  • 11:10 BIDIYO: Yadda ꞌYanꞌuwanmu Suke More Salama Duk da . . .

    • Tsanantawa

    • Rashin Lafiya

    • Talauci

    • Balaꞌi

  • 11:45 JAWABIN BAFTISMA: Ku Ci Gaba da Bin “Hanyar Salama” (Luka 1:79; 2 Korintiyawa 4:​16-18; 13:11)

  • 12:15 Waƙa ta 54 da Shaƙatawa

Da Rana

  • 1:35 Sauti da Bidiyo

  • 1:45 Waƙa ta 29

  • 1:50 JERIN JAWABAI: “Ku Yar da” Duk Abin da Ke Ɓata Zaman Salama

    • • Yawan Takama (Afisawa 4:22; 1 Korintiyawa 4:7)

    • • Kishi (Filibiyawa 2:​3, 4)

    • • Rashin Gaskiya (Afisawa 4:25)

    • • Gulma (Karin Magana 15:28)

    • • Yawan Fushi (Yakub 1:19)

  • 2:45 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI: Jehobah Yana Bi da Mu ta Hanyar Salama​—Kashi na 1 (Ishaya 48:​17, 18)

  • 3:15 Waƙa ta 130 da Sanarwa

  • 3:25 JERIN JAWABAI: Ku ‘Nemi Salama da Dukan Zuciyarku’ . . .

    • • Ta Wurin Guje wa Saurin Fushi (Karin Magana 19:11; Mai-Wa’azi 7:9; 1 Bitrus 3:11)

    • • Ta Wurin Neman Gafara (Matiyu 5:​23, 24; Ayyukan Manzanni 23:​3-5)

    • • Ta Wurin Saurin Gafartawa (Kolosiyawa 3:13)

    • • Ta Wurin Faɗan Alheri (Karin Magana 12:18; 18:21)

  • 4:15 Ku Kiyaye Haɗin Kanmu da Salamarmu! (Afisawa 4:​1-6)

  • 4:50 Waƙa ta 113 da Addu’ar Rufewa