Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Bayani don Wadanda Suka Halarci Taron

Bayani don Wadanda Suka Halarci Taron

Baftisma Dattawan ikilisiyarku sun riga sun shirya yadda za a yi baftisma a ranar Asabar bayan sashe na safe bisa ga yanayin yankinku.

Gudummawa Za a fassara jawaban taron yankin nan zuwa harsuna fiye da 500. Gudummawarku za ta taimaka wajen tafiyar da waɗannan ayyuka da ake yi a dukan duniya. Za ku iya ba da gudummawarku ta intane a dandalin donate.pr418.com. Muna matuƙar godiya don gudummawar da kuke bayarwa. Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah tana godiya sosai da yadda kuke ba da gudummawa don a ci gaba da yin hidimar Mulkin Allah.

Hukumar da Ke Kula da Ayyukan Shaidun Jehobah ce ta shirya wannan taron

© 2022 Watch Tower Bible and Tract Society of Pennsylvania