Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Lahadi

Lahadi

“Bari Allah mai kawo sa zuciya ya ba ku cikakken farin ciki da salama”​—Romawa 15:13

Da Safe

  • 9:20 Sauti da Bidiyo

  • 9:30 Waƙa ta 101 da Addu’a

  • 9:40 JERIN JAWABAI: Yadda Suka Nemi Salama Kuma Suka Same Ta

    • • Yusuf da ꞌYanꞌuwansa (Galatiyawa 6:​7, 8; Afisawa 4:32)

    • • Mutanen Gibeyon (Afisawa 5:17)

    • • Gideyon (Alƙalai 8:​2, 3)

    • • Abigiyel (1 Sama’ila 25:​27-31)

    • • Mefiboshet (2 Sama’ila 19:​25-28)

    • • Bulus da Barnaba (Ayyukan Manzanni 15:​36-39)

    • • ꞌYanꞌuwa a Zamaninmu (1 Bitrus 2:17)

  • 11:05 Waƙa ta 28 da Sanarwa

  • 11:15 JAWABI DAGA LITTAFI MAI TSARKI GA JAMA’A: Me Za Mu Yi don Mu Zama Aminan Allah? (Yakub 4:8; 1 Yohanna 4:10)

  • 11:45 Waƙa ta 147 da Shaƙatawa

Da Rana

  • 1:35 Sauti da Bidiyo

  • 1:45 Waƙa ta 23

  • 1:50 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI: Jehobah Yana Bi da Mu ta Hanyar Salama​—Kashi na 2 (Ishaya 48:​17, 18)

  • 2:30 Waƙa ta 139 da Sanarwa

  • 2:40 Tabbas Za A Sami Salama a Ko’ina! (Romawa 16:20; 1 Korintiyawa 15:​24-28; 1 Yohanna 3:8)

  • 3:40 Sabuwar Waƙar JW da Addu’ar Rufewa