Asabar
“Ku yi haƙuri da kowa”—1 Tasalonikawa 5:14
Da Safe
-
9:20 Sauti da Bidiyo
-
9:30 Waƙa ta 58 da Adduꞌa
-
9:40 JERIN JAWABAI: “Muna Nuna Cewa Mu Masu Hidimar Allah Ne ta Yin Haƙuri”
-
• Saꞌad da Muke Waꞌazi (Ayyukan Manzanni 26:29; 2 Korintiyawa 6:4, 6)
-
• Saꞌad da Muke Koyar da Ɗalibanmu (Yohanna 16:12)
-
• Saꞌad da Muke Ƙarfafa Juna (1 Tasalonikawa 5:11)
-
• Saꞌad da Muke Aikin Dattijo (2 Timoti 4:2)
-
-
10:30 An Yi Haƙuri da Ku, Ku Ma Ku Yi Haƙuri da Mutane! (Matiyu 7:1, 2; 18:23-35)
-
10:50 Waƙa ta 138 da Sanarwa
-
11:00 JERIN JAWABAI: “Da Haƙuri, . . . Ku Yarda da Juna Cikin Ƙauna”
-
• Dangi da Ba Shaidu Ba (Kolosiyawa 4:6)
-
• Matarka ko Mijinki (Karin Magana 19:11)
-
• Yaranku (2 Timoti 3:14)
-
• Tsofaffi ko ꞌYan Gidanmu Naƙasassu (Ibraniyawa 13:16)
-
-
11:45 JAWABIN BAFTISMA: Haƙurin Jehobah Yana Sa A Sami Ceto! (2 Bitrus 3:13-15)
-
12:15 Waƙa ta 75 da Shaƙatawa
Da Rana
-
1:35 Sauti da Bidiyo
-
1:45 Waƙa ta 106
-
1:50 Neman Biyan Bukata Nan da Nan Yana da Haɗari (1 Tasalonikawa 4:3-5; 1 Yohanna 2:17)
-
2:15 JERIN JAWABAI: “Gwamma Mai Haƙuri da Mai Girman Kai”
-
• Ku Bi Halin Habila, Ba Adamu Ba (Mai-Wa’azi 7:8)
-
• Ku Bi Halin Yakub, Ba Isuwa Ba (Ibraniyawa 12:16)
-
• Ku Bi Halin Musa, Ba Korah Ba (Littafin Ƙidaya 16:9, 10)
-
• Ku Bi Halin Samaꞌila, Ba Shawulu Ba (1 Sama’ila 15:22)
-
• Ku Bi Halin Jonathan, Ba Absalom Ba (1 Sama’ila 23:16-18)
-
-
3:15 Waƙa ta 87 da Sanarwa
-
3:25 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI: “Ka Bar Jehobah Ya Yi Maka Ja-goranci”—Kashi na 1 (Zabura 37:5)
-
3:55 “Idan Aka Tsananta Mana, Sai Mu Jimre” (1 Korintiyawa 4:12; Romawa 12:14, 21)
-
4:30 Waƙa ta 79 da Adduꞌar Rufewa