Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Lahadi

Lahadi

Jehobah yana haƙuri “yana jira ya yi muku alheri”​—Ishaya 30:18

Da Safe

  • 9:20 Sauti da Bidiyo

  • 9:30 Waƙa ta 95 da Adduꞌa

  • 9:40 JERIN JAWABAI: Za Mu Iya Kasancewa da Haƙuri Kamar Annabawa

    • • Iliya (Yakub 5:​10, 17, 18)

    • • Mika (Mika 7:7)

    • • Hosiya (Hosiya 3:1)

    • • Ishaya (Ishaya 7:3)

    • • Ezekiyel (Ezekiyel 2:​3-5)

    • • Irmiya (Irmiya 15:16)

    • • Daniyel (Daniyel 9:​22, 23)

  • 11:05 Waƙa ta 142 da Sanarwa

  • 11:15 JAWABI DAGA LITTAFI MAI TSARKI GA JAMAꞌA: Shin, Allah Zai Taimaka Maka Kuwa? (Ishaya 64:4)

  • 11:45 Nazarin Hasumiyar Tsaro

  • 12:15 Waƙa ta 94 da Shaƙatawa

Da Rana

  • 1:35 Sauti da Bidiyo

  • 1:45 Waƙa ta 114

  • 1:50 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI: “Ka Bar Jehobah Ya Yi Maka Ja-goranci”​—Kashi na 2 (Zabura 37:5)

  • 2:30 Waƙa ta 115 da Sanarwa

  • 2:40 Jehobah Yana Haƙuri “Yana Jira Ya Yi Muku Alheri” (Ishaya 30:​18-21; 60:17; 2 Sarakuna 6:​15-17; Afisawa 1:​9, 10)

  • 3:40 Sabuwar Waƙar JW da Adduꞌar Rufewa