SASHE NA 1
Mai “Girman Iko”
A wannan sashen, za mu bincika labaran Littafi Mai Tsarki da suka nuna cewa Jehobah yana da ikon halittar abubuwa, da halakarwa, da kārewa, da kuma maidowa. Fahimtar yadda Jehobah Allah, mai “girman iko,” yake amfani da “yawan ƙarfinsa,” zai sa mu kasance da ƙarfin zuciya da kuma bege.—Ishaya 40:26.
A WANNAN SASHEN
BABI NA 4
Jehobah “Mai Girma Ne”
Shin ya kamata karfin Allah ya sa mu rika jin tsoron shi? Idan ka ce e ko a’a, duka amsar daidai ne.
BABI NA 5
Ikon Halitta—‘Mahaliccin Sama da Kasa’
Daga rana mai girma sosai zuwa karamin tsunsun hummingbird, halittun Allah za su iya koya mana abubuwa masu muhimmnaci game da shi.
BABI NA 7
Ikon Kāriya—Allah “Wurin Buyanmu” Ne
Allah yana kāre bayinsa a hanyoyi biyu, amma hanya daya ya fi muhimmanci sosai.
BABI NA 8
Ikon Maidowa—Jehobah Yana Yin “Kome Sabo”
Jehobah ya riga ya maido da bauta ta gaskiya. Mene ne zai maido da su a nan gaba?
BABI NA 9
“Almasihu Shi Ikon Allah” Ne
Mene ne mu’ujizai da koyarwar Yesu suka nuna game da Jehobah?
BABI NA 10
“Ku Ɗauki Misali Daga Wurin Allah” Wajen Amfani da Iko
Kana da iko fiye da yadda kake tsammani. Ta yaya za ka yi amfani da shi yadda ya dace?