Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Rahoton 2018

Rahoton 2018
  • Ofisoshin Shaidun Jehobah: 87

  • Adadin Ƙasashen da Shaidun Jehobah Suke: 240

  • Ikilisiyoyi: 119,954

  • Waɗanda Suka Halarci Tuna Mutuwar Yesu: 20,329,317

  • Waɗanda Suka Ci Gurasa: 19,521

  • Yawan Masu Shela *: 8,579,909

  • Masu Shela da Aƙalla Suke Wa’azi Kowane Wata: 8,360,594

  • Ƙaruwar da Aka Samu Bisa 2017: 1.4

  • Mutanen da Suka Yi Baftisma *: 281,744

  • Abirejin Majagaba * Kowane Wata: 1,267,808

  • Abirejin Majagaba na Ɗan Lokaci a Kowane Wata: 446,642

  • Adadin Sa’o’in da Aka Yi Ana Wa’azi: 2,074,655,497

  • Abirejin Nazarin Baibul * da Aka Yi Kowane Wata: 10,079,709

A shekarar hidima ta 2018, * Shaidun Jehobah sun kashe sama da dala miliyan 214 wajen kula da majagaba na musamman, masu wa’azi a ƙasar waje, da masu kula da da’ira. A faɗin duniya, Shaidun Jehobah 20,331 ne suke hidima a ofisoshinmu. Dukansu suna Hidima ce ta Cikakken Lokaci.

^ sakin layi na 7 Mai shela yana nufin wanda yake fita yin wa’azi game da Mulkin Allah a kai a kai. (Matta 24:14) Don sanin yadda aka sami wannan adadin, ka duba talifin nan da ke jw.org “Nawa Ne Adadin Shaidun Jehobah a Faɗin Duniya?

^ sakin layi na 10 Don samun ƙarin bayani a kan matakan da za ka ɗauka don yin baftisma a matsayin Mashaidin Jehobah, ka duba talifin nan da ke jw.org na “Wane Mataki Zan Ɗauka Don In Zama Mashaidin Jehobah?

^ sakin layi na 11 Majagaba shi ne Mashaidin da ya yi baftisma kuma a kowane wata, akwai adadin sa’o’i da zai yi yana wa’azin bishara.

^ sakin layi na 14 Don samun ƙarin bayani, ka duba talifin nan da ke jw.org mai jigo, “Mene ne Nazarin Littafi Mai Tsarki?

^ sakin layi na 15 Shekarar hidima ta 2018 ta fara ne daga 1 ga Satumba 2017, zuwa 31 ga Agusta, 2018.