Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ku Ƙaunaci Jehobah da Dukan Zuciyarku

Ku Ƙaunaci Jehobah da Dukan Zuciyarku

MAIMAITAWAR SHARI’A 13:3

SASHE NA SAFE

  • 9:40 Sauti

  • 9:50 Waƙa ta 109 da Addu’a

  • 10:00 Abin da Ƙaunar Allah Take Nufi

  • 10:15 Idan Muna Ƙaunar Jehobah, Za Mu Ƙaunaci ’Yan’uwanmu

  • 10:30 ‘Ku Ƙaunaci Mutane Kamar Kanku’

  • 10:55 Waƙa ta 82 da Sanarwa

  • 11:05 ‘Ƙauna Takan Yafe Laifofi Masu Ɗumbun Yawa’

  • 11:35 Jawabin Baftisma

  • 12:05 Waƙa ta 50

SASHE NA RANA

  • 1:20 Sauti

  • 1:30 Waƙa ta 62

  • 1:35 Labarai

  • 1:45 Taƙaita Hasumiyar Tsaro

  • 2:15 Jerin jawabai: Ku Yabi Jehobah Muddin Rayuwarku

    • Yara

    • Matasa

    • Manya

  • 3:00 Waƙa ta 10 da Sanarwa

  • 3:10 Ku Ƙaunaci Jehobah da Dukan Zuciyarku

  • 3:55 Waƙa ta 37 da Addu’a