Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin

Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin
  1. Ta yaya za mu nuna ƙaunarmu ga Allah? (M. Sha. 13:​3, 4; 1 Yoh. 5:3)

  2. Me ya sa ya kamata mu ƙaunaci ’yan’uwanmu? (1 Yoh. 4:​11, 20, 21)

  3. Ta yaya za mu nuna cewa muna ƙaunar mutane? (L. Fir. 19:18; Afis. 5:29)

  4. Ta yaya za mu nuna ƙauna kamar Jehobah? (1 Bit. 4:8; Kol. 3:13)

  5. Ta yaya za mu yi nasara a yabon Jehobah? (Zab. 104:33; 146:​2, 5)

  6. Mene ne yake nufi mu ƙaunace Jehobah da dukan zuciyarmu? (Fit. 34:14; Amos 5:15; Rom. 12:11)