Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ƙauna Tana Ƙarfafawa

Ƙauna Tana Ƙarfafawa

1 KORINTIYAWA 8:1

SASHE NA SAFE

  • 9:30 Sauti

  • 9:40 Waƙa ta 90 da Addu’a

  • 9:50 ‘Ilimi Yakan Kawo Ɗaga Kai, Amma Ƙauna Tana Ƙarfafawa’

  • 10:05 Jerin Jawabai: Sun Ƙarfafa Wasu

    • Barnaba

    • Bulus

    • Dokas

  • 11:05 Waƙa ta 79 da Sanarwa

  • 11:15 Ban da Koyarwa, Ku Taimaka wa Mutane Sa’ad da Kuke Wa’azi

  • 11:30 Jawabin Baftisma

  • 12:00 Waƙa ta 52

SASHE NA RANA

  • 1:10 Sauti

  • 1:20 Waƙa ta 107 da Addu’a

  • 1:30 Jawabi Daga Littafi Mai Tsarki ga Jama’a: Ta Yaya Ƙauna Take Ɗaukaka Koyarwa ta Gaskiya?

  • 2:00 Taƙaita Hasumiyar Tsaro

  • 2:30 Waƙa ta 101 da Sanarwa

  • 2:40 Jerin Jawabai: Ku Taimaka Wajen Ƙarfafa Juna

    • Ku So Koyarwar Littafi Mai Tsarki

    • Ku Daraja Hikimar Bin Dokokin Allah

    • Ku Ƙarfafa ’Yan’uwa

  • 3:40 ‘Ku Yi Dukan Abu Cikin Ƙauna’

  • 4:15 Waƙa ta 105 da Addu’a