Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Jehobah Ne Yake Sa Mu Farin Ciki

Jehobah Ne Yake Sa Mu Farin Ciki

Zabura 32:11

SASHE NA SAFE

  • 9:40 Sauti

  • 9:50 Waƙa ta 9 da Addu’a

  • 10:00 Ku Yi Farin Ciki Don Abubuwan da Jehobah Ya Yi

  • 10:15 Yadda Za Mu Yi Farin Ciki a Mawuyacin Yanayi

  • 10:30 Ka Riƙa Farin Ciki a Hidimarka

  • 10:55 Waƙa ta 76 da Sanarwa

  • 11:05 Kada Ku Bar Jin Daɗin Rayuwa ta Ɗauke Hankalinku

  • 11:35 Jawabin Baftisma

  • 12:05 Waƙa ta 51

SASHE NA RANA

  • 1:20 Sauti

  • 1:30 Waƙa ta 111

  • 1:35 Labarai

  • 1:45 Taƙaita Hasumiyar Tsaro

  • 2:15 Jerin Jawabai: Jehobah Na Sa Mu Farin Ciki

    • • Yayin da Muke Almajirtarwa

    • • Yayin da Muke Taimaka wa ’Yan’uwa

    • • Yayin da Muke Jimre Jarrabawa

  • 3:00 Waƙa ta 2 da Sanarwa

  • 3:10 Mu Riƙa Tunani Game da Jehobah Kullum

  • 3:55 Waƙa ta 7 da Addu’a