Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin
  1. 1. Waɗanne tanadodi uku daga Jehobah ne ke sa mu farin ciki? (Zab. 32:​1-10)

  2. 2. Me zai taimaka mana mu riƙa farin ciki a yau? (Zab. 5:​11, 12; 91:14)

  3. 3. Ta yaya za mu kasance da farin ciki duk da matsaloli? (A. M. 13:​50-52; Rom. 5:​3-5)

  4. 4. Ta yaya za mu guji abin da zai raba hankalinmu kuma ya hana mu farin ciki? (Luk. 21:34)

  5. 5. Ta yaya Jehobah yake sa mu farin ciki? (Zab. 92:​4, 5)

  6. 6. Mene ne zai taimaka mana mu riƙa tunani game da Jehobah? (Rom. 1:20; M. Sha. 6:​6-9; Filib. 4:6; Zab. 16:3)