Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Kada Ku Ji Tsoro!

Kada Ku Ji Tsoro!

YOSHUWA 1:9

SASHE NA SAFE

  • 9:40 Sauti

  • 9:50 Waƙa ta 38 da Addu’a

  • 10:00 Jehobah Ne Yake Ba Mu “Iko da Ƙarfi”

  • 10:15 Kada Ku Ji Tsoro​—Ku Ƙarfafa Bangaskiyarku

  • 10:30 Kada Ku Ji Tsoro​—Ku Yi Ƙwazo A Wa’azi da Koyarwa da Kuma Horarwa

  • 10:55 Waƙa ta 7 da Sanarwa

  • 11:05 Daga Rashin Ƙarfi, Ku Zama Masu Ƙarfi!

  • 11:35 Jawabin Baftisma

  • 12:05 Waƙa ta 79

SASHE NA RANA

  • 1:20 Sauti

  • 1:30 Waƙa ta 102

  • 1:35 Labarai

  • 1:45 Taƙaita Hasumiyar Tsaro

  • 2:15 Jerin Jawabai: Kada Ku Ji Tsoro​—Ku Goyi Bayan Jehobah

    • Matasa

    • Ma’aurata

  • 2:45 Waƙa ta 126 da Sanarwa

  • 2:55 ‘Ku Tsaya Sosai Cikin Bangaskiyarku, . . . Ku Yi Ƙarfi’

  • 3:55 Waƙa ta 2 da Addu’a