Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin
  1. A ina za mu iya samun iko da ƙarfi? (Yosh. 1:9; Zab. 68:35)

  2. Ta yaya za mu ci gaba da ƙarfafa bangaskiyarmu? (Ibran. 11:6)

  3. Me ya sa muka tabbata cewa za mu iya yin nasara a aikin da Jehobah ya ba mu? (Hag. 2:​4-9)

  4. A waɗanne hanyoyi ne Jehobah yake taimaka mana idan muka shiga damuwa? (Zab. 18:​6, 30; Kol. 4:​10, 11)

  5. Me zai taimaka wa matasa da ma’aurata su goyi bayan Jehobah? (Mat. 22:​37, 39)

  6. Ta yaya za mu ‘tsaya sosai cikin bangaskiyarmu’ kuma mu yi “ƙarfi”? (1 Kor. 16:13; Rom. 15:5; Ibran. 5:11–6:1; 12:​16, 17)