Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ku Faranta Ran Jehobah!

Ku Faranta Ran Jehobah!

Karin Magana 27:11

SASHE NA SAFE

  • 9:30 Sauti

  • 9:40 Waƙa ta 29 da Addu’a

  • 9:50 Ku Faranta Ran Jehobah!

  • 10:05 Jerin Jawabai: Ku Yi Koyi da Halaye Huɗu na Jehobah

    • • Adalci

    • • Yin Amfani da Iko

    • • Hikima

    • • Ƙauna

  • 11:05 Waƙa ta 81 da Sanarwa

  • 11:15 Ku Ɗaukaka Allah ta Wajen Haifar da “’Ya’ya Masu Kyau”

  • 11:30 Jawabin Baftisma

  • 12:00 Waƙa ta 49

SASHE NA RANA

  • 1:10 Sauti

  • 1:20 Waƙa ta 28 da Addu’a

  • 1:30 Jawabi Daga Littafi Mai Tsarki ga Jama’a: Ta Yaya Za Ka Faranta Ran Jehobah?

  • 2:00 Taƙaita Hasumiyar Tsaro

  • 2:30 Waƙa ta 35 da Sanarwa

  • 2:40 Jerin Jawabai: Ku Faranta Ran Jehobah a . . .

    • • Rayuwarku

    • • Iyalinku

    • • Ikilisiyarku

    • • Unguwarku

  • 3:40 Farin Cikin da Jehobah Yake Bayarwa Shi Ne Ƙarfinku

  • 4:15 Waƙa ta 110 da Addu’a