Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin
  1. 1. Waɗanne gata ne muke da su a matsayin bayin Jehobah? (K. Mag. 27:11)

  2. 2. Ta yaya za mu yi koyi da Yesu kuma mu faranta ran Jehobah? (Yoh. 8:29)

  3. 3. Ta yaya za mu faranta ran Jehobah sa’ad da muke wa’azi? (Yoh. 15:8)

  4. 4. Ta yaya za mu faranta ran Jehobah a dukan fannonin rayuwarmu? (Yoh. 14:31; Afis. 6:​1-4; Zab. 35:18; 1 Bit. 2:12)

  5. 5. Ta yaya za mu jimre jarrabawa da kuma sanyin gwiwa? (Neh. 8:10)