Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin

Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin:

1. Mece ce “shari’ar [dokar] Kristi”? (Gal. 6:2)

2. Ta yaya za mu riƙa bin dokar Kristi ko da mutane ba sa ganinmu? (1 Kor. 10:31)

3. Ta yaya muke bin dokar Kristi a wa’azi? (Luk. 16:10; Mat. 22:39; A. M. 20:35)

4. Me ya sa dokar Kristi ta fi Dokar da aka ba da ta hannun Musa? (1 Bit. 2:16)

5. Ta yaya mata da miji ko iyaye za su bi dokar Kristi a iyalinsu? (Afis. 5:​22, 23, 25; Ibran. 5:​13, 14)

6. Ta yaya za ku bi dokar Kristi a makaranta? (Zab. 1:​1-3; Yoh. 17:14)

7. Ta yaya za mu riƙa ƙaunar wasu kamar yadda Yesu ya ƙaunace mu? (Gal. 6:​1-5, 10)