Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin

Ka Nemi Amsoshin Wadannan Tambayoyin
  1. Me ya sa yake da wuya mu yi nagarta? (1 Bit. 5:8; Rom. 12:2; Rom. 7:​21-25)

  2. Mene ne shuki ta biyan sha’awar jiki yake nufi, kuma ta yaya za mu guji yin hakan? (Gal. 6:8)

  3. Su waye ne ya kamata mu yi musu “nagarta”? (Gal. 6:10)

  4. Ta yaya za mu yi shuki ta biyan bukatar ruhu? (Gal. 6:8)

  5. Mene ne za mu girbe idan ba mu gaji ba? (Gal. 6:9)