Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ku Zama Masu Karfin Hali!

Ku Zama Masu Karfin Hali!

ZABURA 138:3

SASHE NA SAFE

  • 9:30 Sauti

  • 9:40 Waƙa ta 73 da Addu’a

  • 9:50 Jehobah Yana Ba Mu Ƙarfin Hali

  • 10:05 Jerin Jawabai: Ku Zama da Ƙarfin Hali Kamar . . .

    • Enok

    • Musa

    • Yehoshafat

    • Bitrus

  • 11:05 Waƙa ta 69 da Sanarwa

  • 11:15 Ku Yi Wa’azi da Ƙarfin Hali

  • 11:30 Jawabin Baftisma

  • 12:00 Waƙa ta 48

SASHE NA RANA

  • 1:10 Sauti

  • 1:20 Waƙa ta 63 da Addu’a

  • 1:30 Jawabi Daga Littafi Mai Tsarki ga Jama’a: Ku Bauta Ma Jehobah

  • 2:00 Taƙaita Hasumiyar Tsaro

  • 2:30 Waƙa ta 76 da Sanarwa

  • 2:40 Jerin Jawabai: Ku Zama da Ƙarfin Hali Kamar Kristi Yayin da Kuke Fuskantar Matsi

    • A Iyali

    • A Makaranta

    • A Wurin Aiki

    • Daga Maƙiyanmu

  • 3:40 Za Ku Sami “Babban Lada” Domin Ƙarfin Halinku

  • 4:15 Waƙa ta 119 da Addu’a