Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin

Ka Nemi Amsoshin Waɗannan Tambayoyin
  1. Me ya sa muka tabbata cewa Jehobah zai ba mu ƙarfin hali idan muka roƙe shi? (Za. 138:3)

  2. Ta yaya za mu kasance da ƙarfin hali kamar bayin Allah masu aminci a dā? (A. M 4:31)

  3. Ta yaya za mu iya kasancewa da ƙarfin hali sa’ad da muke wa’azi? (1 Tas. 2:2)

  4. Mene ne yake taimaka mana mu kasance da ƙarfin hali sa’ad da ake matsa mana? (1 Bit. 2:​21-23)

  5. Wace albarka za mu samu don mun kasance da ƙarfin hali? (Ibran. 10:35)