Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2017

Ka duba abubuwan da za a gudanar kowace rana a wannan taron, don ka ga abubuwan da za su taimaka maka ka ci gaba da aikata nagarta kuma da jimre matsaloli.

Asabar

Ta yaya ne Allah yake ƙarfafa mu kuma yake taimaka mana mu jimre?

Lahadi

Yesu ya ce: “Wanda ya jimre har matuƙa shi ne za ya tsira.” Ta yaya za mu iya yin hakan?

Jumma’a

Mene ne zai taimaka wa Kiristoci su koyi halaye da za su taimaka musu su jimre wahala?

Bayani ga Wadanda Suka Halarci Taron

Mai yiwuwa kana so ka halarci taro na musamman da za a yi a wannan taron yankin. Za ka iya danna nan idan kana so ka sami karin bayani game da ’yan atenda, baftisma, ba da kyauta, jinyar gaggawa, matattarin tsintuwa, ko kuma hidimar ba da kai.