Asabar
Bari Begen da Kuke da Shi Ya “Sa Ku Farin Ciki, Ku Jure wa Wahala”—ROMAWA 12:12, LMT
DA SAFE
-
8:20 Sauti da Bidiyo na Musamman
-
8:30 Waƙa ta 44 da Addu’a
-
8:40 JERIN JAWABAI: Yadda Jehobah Yake Ba da Ƙarfafawa da Jimrewa ga . . .
-
Marasa Ƙarfi da Masu Raunanar Zukata (Romawa 15:4, 5; 1 Tasalonikawa 5:14; 1 Bitrus 5:7-10)
-
Waɗanda Suke Cikin Talauci (1 Timotawus 6:18)
-
“Marayu” (Zabura 82:3)
-
Waɗanda Suka Tsufa (Levitikus 19:32)
-
-
9:50 Waƙa ta 138 da Sanarwa
-
10:00 JERIN JAWABAI: Ku Gina Gidan da Zai Dawwama
-
“Ku Haƙura da Abin da Kuke da Shi” (Ibraniyawa 13:5; Zabura 127:1, 2)
-
Ku Kiyaye Yaranku Daga “Abin da Ke Mugu” (Romawa 16:19; Zabura 127:3)
-
Ku Koya wa Yaranku ‘Hanyar da Za Su Bi’ (Misalai 22:3, 6; Zabura 127:4, 5)
-
-
10:45 BAFTISMA: Kar Ku Yarda Wani Abu Ya Tsoratar da Ku! (1 Bitrus 3:6, 12, 14)
-
11:15 Waƙa ta 79 da Shaƙatawa
DA RANA
-
12:35 Sauti da Bidiyo na Musamman
-
12:45 Waƙa ta 126
-
12:50 JERIN JAWABAI: Ku Bi Misalin “Waɗanda Suka Jimre”
-
Yusufu (Farawa 37:23-28; 39:17-20; Yaƙub 5:11)
-
Ayuba (Ayuba 10:12; 30:9, 10)
-
’Yar Jephthah (Alƙalawa 11:36-40)
-
Irmiya (Irmiya 1:8, 9)
-
-
1:35 WASAN KWAIKWAYO: Ku Tuna da Matar Lutu—Sashe na 2 (Luka 17:28-33)
-
2:05 Waƙa ta 111 da Sanarwa
-
2:15 JERIN JAWABAI: Ku Koyi Jimiri Daga Halittun Allah
-
Raƙumi (Yahuda 20)
-
Bishiyoyin da Ake Kira Alpine Trees (Kolosiyawa 2:6, 7; 1 Bitrus 5:9, 10)
-
Malam-Buɗe-Littafi (2 Korintiyawa 4:16)
-
Tsuntsun da Ake Kira Arctic Tern (1 Korintiyawa 13:7)
-
Kekuwa (Ibraniyawa 10:39)
-
Bishiyoyin Maje (Afisawa 6:13)
-
-
3:15 Yara, Yadda Kuke Jimrewa Yana Sa Jehobah Farin ciki! (Misalai 27:11)
-
3:50 Waƙa ta 135 da Addu’ar Rufewa