Koma ka ga abin da ke ciki

Koma ga abubuwan da ke ciki

Jumma’a

Jumma’a

“Kada mu yi kasala . . . cikin aikin nagarta”​—GALATIYAWA 6:9

DA SAFE

  • 8:20 Sauti da Bidiyo na Musamman

  • 8:30 Waƙa ta 77 da Addu’a

  • 8:40 JAWABIN MAI KUJERA: Kar Ku Gaji Yanzu da Mun Yi Dab da Ƙarshe! (Ru’ya ta Yohanna 12:12)

  • 9:15 JERIN JAWABAI: Ku Ci-gaba da Yin Wa’azi Babu ‘Fashi’

    • Sa’ad da Kuka Sami Dama a Duk Inda Kuke (Ayyukan Manzanni 5:42; Mai-Wa’azi 11:6)

    • Yin Wa’azi Gida-gida (Ayyukan Manzanni 20:20)

    • Yin Wa’azi ga Jama’a (Ayyukan Manzanni 17:17)

    • Yin Nazari da Mutane (Romawa 1:​14-16; 1 Korintiyawa 3:6)

  • 10:05 Waƙa ta 76 da Sanarwa

  • 10:15 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI DA ZA A SAURARA: Jehobah Yana Ceton Bayinsa (Fitowa 3:1-22; 4:1-9; 5:1-9; 6:1-8; 7:1-7; 14:5-10, 13-31; 15:1-21)

  • 10:45 Jehobah Mai Jimiri ne da Babu Kamarsa (Romawa 8:​22, 23; 15:13; Yaƙub 1:​2-4)

  • 11:15 Waƙa ta 115 da Shaƙatawa

DA RANA

  • 12:25 Sauti da Bidiyo na Musamman

  • 12:35 Waƙa ta 128

  • 12:40 JERIN JAWABAI: Ku Ci-gaba da Jimrewa . . .

    • Da Rashin Adalci (Matta 5:​38, 39)

    • Da Tsufa (Ishaya 46:4; Yahuda 20, 21)

    • Da Ajizanci (Romawa 7:​21-25)

    • Da Horo (Galatiyawa 2:​11-14; Ibraniyawa 12:​5, 6, 10, 11)

    • Da Rashin Lafiya (Zabura 41:3)

    • Idan Aka Yi Muku Rasuwa (Zabura 34:18)

    • Da Tsanantawa (Ru’ya ta Yohanna 1:9)

  • 1:55 Waƙa ta 136 da Sanarwa

  • 2:05 WASAN KWAIKWAYO: Ku Tuna da Matar Lutu​—Sashe na 1 (Luka 17:​28-33)

  • 2:35 JERIN JAWABAI: Ku Koyi Halayen da Za Su Taimaka Muku Ku Jimre

    • Bangaskiya (Ibraniyawa 11:1)

    • Halin Kirki (Filibiyawa 4:8, 9)

    • Ilimi (Misalai 2:10, 11)

    • Kamewa (Galatiyawa 5:22, 23)

  • 3:15 Yadda “Ba Za Ku Yi Tuntuɓe Ba” (2 Bitrus 1:5-10; Ishaya 40:31; 2 Korintiyawa 4:7-9, 16)

  • 3:50 Waƙa ta 3 da Addu’ar Rufewa