Lahadi
“Wanda ya jimre har matuƙa shi ne za ya tsira”—MATTA 24:13
DA SAFE
-
8:20 Sauti da Bidiyo na Musamman
-
8:30 Waƙa ta 121 da Addu’a
-
8:40 JERIN JAWABAI: Wajibi Ne Ku Yi Tsere da Jimiri
-
Ku Yi Tsere a Hanyar da Za Ku Sami Lada! (1 Korintiyawa 9:24)
-
Ku Horar da Kanku da Kyau (1 Korintiyawa 9:25-27)
-
Ku Sauƙe Nauyi Marasa Amfani (Ibraniyawa 12:1)
-
Ku Bi Misalin Amintattun Bayin Allah (Ibraniyawa 12:2, 3)
-
Ku Ci Abinci Mai Gina Jiki (Ibraniyawa 5:12-14)
-
Ku Sha Ruwa Sosai (Ru’ya ta Yohanna 22:17)
-
Ku Bi Dokokin Gasar (2 Timotawus 2:5)
-
Ku Kasance da Tabbacin Samun Ladan (Romawa 15:13)
-
-
10:10 Waƙa ta 141 da Sanarwa
-
10:20 JAWABI DAGA LITTAFI MAI TSARKI GA JAMA’A: Kar Ka Gaji da Jira! (Ishaya 48:17; Irmiya 29:11)
-
10:50 Nazarin Hasumiyar Tsaro
-
11:20 Waƙa ta 20 da Shaƙatawa
DA RANA
-
12:35 Sauti da Bidiyo na Musamman
-
12:45 Waƙa ta 57
-
12:50 WASAN KWAIKWAYO: Ku Tuna da Matar Lutu—Sashe na 3 (Luka 17:28-33)
-
1:20 Waƙa ta 54 da Sanarwa
-
1:30 Ka Jira Ta, Ba Za Ta Makara Ba! (Habakkuk 2:3)
-
2:30 Waƙa ta 129 da Addu’ar Rufewa