Jumma’a
“Ka ƙarfafa! Ka yi ƙarfin zuciya ƙwarai!”—YOSHUWA 1:7
DA SAFE
-
8:20 Sauti da Bidiyo na Musamman
-
8:30 Waƙa ta 110 da Addu’a
-
8:40 JAWABIN MAI KUJERA: Jehobah Shi ne Mai Ba da Ƙarfin Zuciya ta Ƙwarai (Zabura 28:7; 31:24; 112:7, 8; 2 Timoti 1:7)
-
9:10 JERIN JAWABAI: Dalilin da Ya Sa Kiristoci Suke Bukatar Ƙarfin Zuciya
-
Sa’ad da Suke Wa’azi (Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 14:6)
-
Idan Suna So Su Kasance da Tsarki (1 Korintiyawa 16:13, 14)
-
Don Su Nisanta Kansu Daga Siyasa ko Yaƙi (Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 13:16, 17)
-
-
10:05 Waƙa ta 126 da Sanarwa
-
10:15 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI DA ZA A SAURARA: “Ka Ƙarfafa, Ka Yi Ƙarfin Hali Ka Yi Aikin”! (1 Tarihi 28:1-20; 1 Sama’ila 16:1-23; 17:1-51)
-
10:45 Babu Makamin ‘da Aka Ƙera don A Yaƙe Ki da Zai Yi Nasara’ (Ishaya 54:17; Zabura 118:5-7)
-
11:15 Waƙa ta 61 da Shaƙatawa
DA RANA
-
12:25 Sauti da Bidiyo na Musamman
-
12:35 Waƙa ta 69
-
12:40 JERIN JAWABAI: Abubuwan da Za Su Daɗa Sa Mu Zama Masu Ƙarfin Zuciya ko Marasa Ƙarfin Zuciya
-
Bege Ne ko Kuma Fid da Rai? (Zabura 27:13, 14)
-
Yin Godiya Ne ko kuma Yin Gunaguni? (Zabura 27:1-3)
-
Yin Wa’azi Ne ko Kuma Nishaɗi Marar Kyau? (Zabura 27:4)
-
Abokan Kirki Ne ko Kuma Abokan Banza? (Zabura 27:5; Karin Magana 13:20)
-
Nazarin Kalmar Allah Ne ko Kuma Ilimin Duniya? (Zabura 27:11)
-
Bangaskiya Ne ko Kuma Shakka? (Zabura 27:7-10)
-
-
2:10 Waƙa ta 55 da Sanarwa
-
2:20 JERIN JAWABAI: Sun Yi Sadaukarwa, Sun Sami Albarka
-
Hananiya, da Mishayel, da Azariya (Daniyel 1:11-13; 3:27-29)
-
Biriskila da Akila (Romawa 16:3, 4)
-
Istifanus (Ayyukan Manzanni 6:11, 12)
-
-
2:55 ‘Ku Kasance da Ƙarfin Zuciya, Na Yi Nasara a kan Duniya’ (Yohanna 16:33; 1 Bitrus 2:21, 22)
-
3:15 Ku Zama Sojojin Kristi Masu Ƙarfin Zuciya (2 Korintiyawa 10:4, 5; Afisawa 6:12-18; 2 Timoti 2:3, 4)
-
3:50 Waƙa ta 22 da Addu’ar Rufewa