Lahadi
“Ka ƙarfafa, ka kasance da ƙarfin zuciya! I, sa zuciya ga Yahweh!”—ZABURA 27:14
DA SAFE
-
8:20 Sauti da Bidiyo na Musamman
-
8:30 Waƙa ta 73 da Addu’a
-
8:40 JERIN JAWABAI: Abubuwan da Za Su Sa Mu Nuna Ƙarfin Zuciya a Nan Gaba
-
Shelar “Zaman Lafiya da Salama” (1 Tasalonikawa 5:2, 3)
-
Hallakar Babban Birnin Babila (Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 17:16, 17)
-
Shelar Saƙon Hukunci (Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 16:21)
-
Harin Gog na Magog (Ezekiyel 38:10-12, 14-16)
-
Armageddon (Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 16:14, 16)
-
Duniya Za Ta Zama Aljanna (Ishaya 65:21)
-
Gwaji na Ƙarshe (Ru’uyar da Aka Yi wa Yohanna 20:3, 7, 8)
-
-
10:10 Waƙa ta 8 da Sanarwa
-
10:20 JAWABI DAGA LITTAFI MAI TSARKI GA JAMA’A: Ta Yaya Begen Tashin Matattu Zai Sa Mu Kasance da Ƙarfin Zuciya? (Markus 5:35-42; Luka 12:4, 5; Yohanna 5:28, 29; 11:11-14)
-
10:50 Nazarin Hasumiyar Tsaro
-
10:20 Waƙa ta 151 da Shaƙatawa
DA RANA
-
12:35 Sauti da Bidiyo na Musamman
-
12:45 Waƙa ta 5
-
12:50 FIM: Darussa Game da Ƙarfin Zuciya da Kuma Jin Ƙai Daga Labarin Yunana (Yona 1-4)
-
1:40 Waƙa ta 71 da Sanarwa
-
1:50 Waɗanda Suke Tare da Mu Sun Fi Waɗanda Suke Gāba da Mu! (Maimaitawar Shari’a 7:17, 21; 28:2; 2 Sarakuna 6:16; 2 Tarihi 14:9-11; 32:7, 8, 21; Ishaya 41:10-13)
-
2:50 Waƙa ta Ƙarshe da Addu’ar Rufewa