Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na 2019

Tsarin Ayyuka na Taron Yanki na Shaidun Jehobah na 2019 mai jigo, “Kauna Ba Ta Karewa”!

Jumma’a

An dauko tsarin ayyuka na ran Jumma’a daga 1 Tasalonikawa 4:9​—‘Allah yana koya muku ku ƙaunaci juna’

Asabar

An dauko tsarin ayyuka na ran Asabar daga Afisawa 5:2​—“Ku Yi Zaman Ƙauna”

Lahadi

An dauko tsarin ayyuka na ran Lahadi daga Yahuda 21​—“Ku Kiyaye Kanku Cikin Kaunar Allah”

Bayani ga Waɗanda suka Halarci Taron

Bayani da zai taimaka ma waɗanda suka halarci taron.