Jumma’a
‘ALLAH YANA KOYA MUKU KU ƘAUNACI JUNA’—1 TASALONIKAWA 4:9
DA SAFE
-
9:20 Sauti da Bidiyo
-
9:30 Waƙa ta 105 da Addu’a
-
9:40 JAWABIN MAI KUJERA: Me Ya Sa ‘Ƙauna Ba Za Ta Ƙare’ Ba? (Romawa 8:38, 39; 1 Korintiyawa 13:1-3, 8, 13)
-
10:15 JERIN JAWABAI: Kada Ku Dogara ga Abubuwan da Ba Za Su Dawwama Ba
-
Kuɗi (Matiyu 6:24)
-
Matsayi da Suna (Mai-Wa’azi 2:16; Romawa 12:16)
-
Ilimin Duniya (Romawa 12:1, 2)
-
Ƙarfi da Kyan Siffa (Karin Magana 31:30; 1 Bitrus 3:3, 4)
-
-
11:05 Waƙa ta 40 da Sanarwa
-
11:15 WASAN KWAIKWAYO DAGA LITTAFI MAI TSARKI DA ZA A SAURARA: Jehobah Ya Ci-gaba da Nuna Masa Ƙauna (Farawa 37:1-36; 39:1–47:12)
-
11:45 Jehobah Yana Ƙaunar Waɗanda Suke Ƙaunar Ɗansa (Matiyu 25:40; Yohanna 14:21; 16:27)
-
12:15 Waƙa ta 20 da Shaƙatawa
DA RANA
-
1:25 Sauti da Bidiyo
-
1:35 Waƙa ta 107
-
1:40 JERIN JAWABAI: Ku Nuna Ƙaunar da Ba Ta Ƙarewa Ko Da . . .
-
Kun Yi Girma a Iyalin da Ba A Nuna Ƙauna (Zabura 27:10)
-
Kuna Aiki a Wurin da Ba Kwa Samun Kwanciyar Hankali (1 Bitrus 2:18-20)
-
Kuna Fuskantar Mummunan Tasiri a Makaranta (1 Timoti 4:12)
-
Kuna Fama da Rashin Lafiyar da Ya Ƙi Warkewa (2 Korintiyawa 12:9, 10)
-
Kuna Fama da Talauci (Filibiyawa 4:12, 13)
-
Danginku Suna Tsananta Muku (Matiyu 5:44)
-
-
2:50 Waƙa ta 141 da Sanarwa
-
3:00 JERIN JAWABAI: Halittun Jehobah Suna Nuna Cewa Yana Ƙaunar Mu
-
Samaniya (Zabura 8:3, 4; 33:6)
-
Duniya (Zabura 37:29; 115:16)
-
Itatuwa da Ciyayi da Furanni (Farawa 1:11, 29; 2:9, 15; Ayyukan Manzanni 14:16, 17)
-
Dabbobi (Farawa 1:27; Matiyu 6:26)
-
Tsarin Jikin Ɗan Adam (Zabura 139:14; Mai-Wa’azi 3:11)
-
-
3:55 Jehobah Yana Yi wa “Duk Wanda Yake Ƙauna” Horo (Ibraniyawa 12:5-11; Zabura 19:7, 8, 11)
-
4:15 Ku Saka Ƙauna Kamar Riga (Kolosiyawa 3:12-14)
-
4:50 Waƙa ta 130 da Addu’ar Rufewa