Lahadi
“KU KIYAYE KANKU CIKIN ƘAUNAR ALLAH”—YAHUDA 21
DA SAFE
-
9:20 Sauti da Bidiyo
-
9:30 Waƙa ta 106 da Addu’a
-
9:40 JERIN JAWABAI: Kada Mu Manta Yadda Ƙauna Take
-
Tana da Haƙuri da Kuma Kirki (1 Korintiyawa 13:4)
-
Ba Ta . . . Kishi, Ba Ta Yin Taƙama (1 Korintiyawa 13:4)
-
Ba Ta Yin Girman Kai; Ba Ta Yin Rashin Hankali (1 Korintiyawa 13:4, 5)
-
Ba Ta Son Kai; Ba Ta Jin Tsokana (1 Korintiyawa 13:5)
-
Ba Ta Riƙe Laifi a Zuciya; Ba Ta Jin Daɗin Mugunta (1 Korintiyawa 13:5, 6)
-
Tana Jin Daɗin Gaskiya; Tana Haƙuri a Cikin Kowane Hali (1 Korintiyawa 13:6, 7)
-
Tana Gaskata Abu Duka; Tana Sa Zuciya a Kowane Hali (1 Korintiyawa 13:7)
-
Tana Jimre Kowane Hali; Ƙauna Ba Ta Ƙarewa (1 Korintiyawa 13:7, 8)
-
-
11:10 Waƙa ta 150 da Sanarwa
-
11:20 JAWABI DAGA LITTAFI MAI TSARKI GA JAMA’A: Su Wa Suke Nuna Ƙauna ta Gaskiya a Duniyar Nan da Ke Cike da Mugunta? (Yohanna 13:34, 35)
-
11:50 Nazarin Hasumiyar Tsaro
-
12:20 Waƙa ta 1 da Shaƙatawa
DA RANA
-
1:35 Sauti da Bidiyo
-
1:45 Waƙa ta 124
-
1:50 FIM: Labarin Josiah Zai Koya Mana Mu Ƙaunaci Jehobah Kuma Mu Ƙi Mugunta—Kashi na 2 (2 Sarakuna 22:3-20; 23:1-25; 2 Tarihi 34:3-33; 35:1-19)
-
2:20 Waƙar “Ka Ba Ni Ƙarfin Hali” da Sanarwa
-
2:30 Ku Riƙa Tunani a kan ‘Ƙauna Marar Canjawa ta’ Jehobah (Zabura 107:43; Afisawa 5:1, 2)
-
3:30 Sabuwar Waƙar JW da Addu’ar Rufewa